A duk lokacin da ka nuna so aka nuna maka rashin kulawa, hakan na nufin ba a buƙatar ka ko kuma an samu wani wanda ya fi ka.
Rashin Kulawa A So
Hoto: The sun
Marubuci: Abba Muhammad Dan Hausa
Kai ma a matsayin tukuicin hakan, sai ka nuna shariya, domin kuwa babu amfanin abincin da ba zai kore yunwa ba.
Mu manta da abin da ya manta da mu, wannan shi ne sahihin maganin damuwa.