Kamfanin Algaita Dubstudio ɗaya ne daga cikin mashahuran kamfanonin fassarar fina-finai na harshen Hausa.
A shekarar da ta gabata da wannan shekarar da muke ciki, sun saki zafafan finai-finai kamar yadda suka saba saki.
Ga jerin sunayen su nan kamar haka:
1. Antaye
2. Azzalumin Ruhi
3. Kaidi
4. Gijin Yaƙi
5. Ɗan Mai Ƙarfi
6. Makiyaya
7. Gidan Jegaru. Wannan shiri ne mai dogon zango.
8. Jan Aiki
9. Bara'a
10. Ikon Gwamnati
11. Bijirarre
12. Cima Zaune
13. Tsini
14. Ramuwa
15. Yaƙi Da Fyaɗe
16. Gaibu
17. Kwakwaf
18. Kububuwa
19. Saƙandami (Saqandami)
20. Gudun Hijira
21. Ɗan Kwalisa
22. Gawa tafe
23. Daabi
24. Ja'irin Siriki
Waɗannan su ne jerin sunayen sababbin fassarorin da Algaita Dubstudio ta saki a 2023 da 2024.
Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe don ci gaba da samun bayanai game da sababbin fassarori na kowanne irin kamfanin fassara, tare da samun labaran abubuwan da ke faruwa a kamfanonin fassarar kai-tsaye.