Friday 30 August 2024

Kalli Hadaddun Hotunan Jaruma Fiddausi Yahaya Labarina

Tura Wannan Zuwa Ga

Firdausi Yahaya ko Nana Fiddausi Yahaya wadda aka fi sani da Zainab Labarina, ta kasance ɗaya ce daga cikin sababbin jarumai mata masu tasowa, waɗanda tauraruwar su take kan ganiyar haskawa a masana'antar Kannywood.


Jaruma Fiddausi Yahaya
Hoto: Firdausee Yahaya

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Firdausi Yahaya
Hoto: Firdausee Yahaya

Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan nata.


Jaruma Fiddausi Yahaya Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya

Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:


FIDDAUSI YAHAYA
Hoto: Firdausee Yahaya

Jaruma Fiddausi Yahaya
Hoto: Firdausee Yahaya

Fiddausi Yahya Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya

Jaruma Fiddausi Yahaya
Hoto: Firdausee Yahaya

Fatan hotunan nata sun burge ku.


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin jaruma Fiddausi Yahaya Labarina, tare da zafafan hotunan ta masu kyau.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user