Wednesday 7 August 2024

Kalli Zafafan Sababbin Hotunan Salim Smart

Tura Wannan Zuwa Ga

Salim Sadiq, wanda aka fi sani da Salim Smart, ɗaya ne daga cikin sababbin mawaƙa masu tasowa na masana'antar Kannywood, wanda ake yayin waƙoƙin shi a halin yanzu.


Salim Sadiq
Hoto: Salim Smart Official


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Mawaƙi Salim Smart
Hoto: Salim Smart Official


Waƙoƙin shirin labarina mai dogon zango na kamfanin Saira Movies, sun taka muhimmiyar rawa wajen ɗaukakar shi a duniya.


Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:


Salim Smart
Hoto: Salim Smart Official

Salim Sadiq
Hoto: Salim Smart Official


Salim Smart
Hoto: Salim Smart Official


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Salim Smart tare da zafafan hotunan shi na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user