Mega Dub Studio ɗaya ne daga cikin sababbin kamfanonin fassarar fina-finai na harshen Hausa.
A wannan shekarar da muke ciki ta dubu biyu da ashirin da huɗu meladiyya (2024), sun saki sababbin fina-finan da su ciri tuta a gurin jama'a, saboda sun burge sun kuma ƙayatar yadda ya kamata.
Ga jerin sunayen fina-finan nan kamar haka:
1. Teku
2. So da ƙauna
3. Gwanji
4. Matsatsi
5. Sakamako
6. Tushe
7. Jagaliyanci
8. Fafutuka
9. Kundin binciken
10. Shari'a
11. Baƙon yanayi
12. Guzuri
13. Kamal. Shiri mai dogon zango
14. Juyi
15. Annoba
16. Tarnaƙi (Tarnaqi)
17. Ɗan Ahali
18. Tirjiya
19. Gwaninta
20. Kwayar cuta
21. Aiki
22. Taku
23. Mafarauci
24. Tsere
25. Shamaki
26. Salo
27. Dabaibayi
28. Tirna
29. Lantarki
30. Baƙin daabi
31. Shiryayye
32. Mafarki
33. Jan wuya
34. Daraja
35. Lamari
36. Agaji
37. Mugunta
38. Ɗan asali
39. Tukuici
40. Maigida (Mai gida)
41. Ƙwaƙƙwara (Ƙwaƙwƙwara)
42. Dogari
43. Choi Choi
44. Kwari
45. Tsoro
46. Makirci
47. Lauje
48. Martani
49.Leƙen asiri
50. Yaƙi
51. Yarima
52. Gasa
53. Kwamushe
54. Jigo
55. Kaifi
56. Shahara
57. Alƙibla (Alqibla)
58. Tsohuwar ƙura
59. Tarnaƙin jami'i
60. Halitta
61. Ƙauna
62. Katanga
63. Ɗamara
64. Yanayi
65. Nazari
66. 'Yar Baiwa
67. Haƙƙi
68. Warwara
69. Adalci dole
70. Ƙulla-ƙulla
71. Hayaƙi
72. Wankiya
73. Bawa
74. Zaƙaƙuranci
75. Garuje
76. Tsauni
77. Hukunci
78. Zalumi
79. Ni ko Kai
80. Makashi
81. Baƙin kishi. Shiri ne mai dogon zango
82. Fatake
83. Goran sallah
84. Alaƙa (Alaqa)
85. haiɗanu
86. Miskili
87. Ma'auni
88. Tauraro
89. Jin
90. Gwarama
91. Bilal
92. Izina
93. Rikita-rikita
94. Yanka
95. Mamaya
96. Nagari
97. Faɗuwa
98. Horarru
99. Jagayya
100. Rintsi
101. Faskare
102. 'Yan Tawaye
103. Namiji
104. Haɗuwa
105. Tauri
106. Lokaci
108. Shauƙi
109. Tashin kai
110. Rikici
111. Sabo
112. Kwarjini
113. Turnuƙu
114. Shaƙuwa
115. Sele
116. Ƙarfin hali
117. Ɗan gaske
118. Tazarce
119. Tuhuma
120. Fatattaka
121. Jami'ai
122. Bango
123. Tsageranci
124. Darmaki
125. Gwani
126. Iyakar ƙasa
127. Tsanani
128. Muradi
129. Duhu
130. Wani gari
131. Dodo
131. Aure
132. Dagiya
133. Motsi
134. Sumame
135. Rusau
136. Mafita
137. Kwanya
138. Ƙaguwa
139. Rauni
1140. Sharrin ruhi
141. Makama
142. Shugabanci
143. Masheƙiya
144. Rikiɗa
145. Zazzaga
146. Makami
147. Basaja
148. Manyan yara
149. Lamba ɗaya
150. Guga
151. Ƙunchi
152. Badaƙala
153. Naushi
154. Jingina
155. Ƙura
156. Tsaro
157. Rubdugu
158. Buri
159. Tsohuwar ajiya
160. Garkuwa
161. Al'ajabi
162. Iko
163. Harsashi
164. Giggiwa
165. Tafarfasa
166. Fitacce
167. Siyasa
168. Damisa
169. Jijjiga
170. Cikakke (Chikakke)
171. Guduma
172. Matasa
Da alama su ma sun zo da zafin su, domin sakin fina-finai masu yawa kamar haka a ƙasa da shekara guda, abin a yaba musu ne a matsayin su na sababbin hannu.
Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe don ci gaba da samun zafafan labaran fina-finan fassara da bayanai game da sababbin fassarori na kowanne irin kamfanin fassara, tare da samun labaran abubuwan da ke faruwa a kamfanonin fassarar kai-tsaye. Ku dai kawai ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kullum.