Wasu daga cikin manyan malamai na Musulunci da suka shahara da laƙabinsu, ba tare da sanin asalin sunayen su ba.
Marubuci:- Auwal Aliyu Sara
Kuma mafi yawa daga cikin mutane ba su san sunayen su na asali ba, daga cikin su akwai:
1. Ibn Taimiyyah: Ahmad bn Abdulhaleem.
2. Ibnul-Qayyim: Muhammad bn Abubakar.
3. Ibn Rajab: Abdurrahman bn Ahmad.
4. Ibn Hazam: Aliyu bn Ahmad.
5. Ibn Hajar: Ahmad bn Aliyu.
6. Ibn Katheer: Isma'eel bn Umar.
7. Ibnul-Jauziy: Abdurrahman bn Aliyu.
8. Al-Bukhariy: Muhammad bn Isma'eel.
9. Abu Dawud: Sulaiman bnul-Ash'ath.
10. At-Tirmiziy: Muhammad bn Isah.
11. An-Nasa'i: Ahmad bn Shu'aib.
12. Ibn Majah: Muhammad bn Yazeed.
13. Abu Haneefah: An-Nu'uman bn Thabit.
14. Ash-Shafi'i: Muhammad bn Idrees.
15. Az-Zahbiy: Muhammad bn Ahmad.
16. Al-Qurtubiy: Muhammad bn Ahmad.
17. As-San'aniy: Muhammad bn Isma'eel.
18. Ash-Shaukaniy: Muhammad bn Aliyu.
19. As-Siyutiy: Abdurrahman bn Abubakar.