Tuesday 29 October 2024

Fassarar Wakar Tum Hi Ho A Rubuce Da Hausa Ta Arijit Singh

Tura Wannan Zuwa Ga

Hum tere bin ab rehe nahin sakte tere bina kya wajood mere.


Ni idan ba tare da ke ba ba zan rayu ba, kuma idan ba da ke ba yaya zan kasance.


Waƙar Tum Hi Ho A Rubuce
Hoto Wikipedia


Marubuci:- Ridwan Khan Adam


Tujhse judaa agarho jayenge toh khud se hi ho jayenge judaa.


Idan na rabu da ke to zan rabu da kaina.


Kyonki tum hi ho ab tum hi ho.


Saboda ke ce yanzu ke ce.


Zindage ab tum hi ho.


Rayuwata yanzu ke ce.


Chain bhi mera dard bhi meri aashiqui ab tum hi ho.


Kwanciyar hankalina da zafin ciwona da soyayya yanzu fa ke ce.


Tera mera rishta hai aisa ek pal door gawara nahin.


Yadda dangantaka ta da taki take idan muka nesan ta da juna ba za mu jure ba.


Tereliye har roz hai jeete.


Saboda ke nake rayuwa a kullum.


Tujh ko diya mera waqt sabhi.


Na ba ki lokaci na gaba-ɗaya.


Har saas pe naam tera.


A kan duk kan numfashi na sunan ki ne.


Kyonki tum hi ho ab tum hi ho zindage ab tum hi ho.


Saboda ke ce yanzu fa ke ce kuma yanzu ke ce rayuwata.


Chain bhi mera dard bhi meri aashiqui ab tum hi ho.


Kwanciyar hankali na da zafin ciwona ke ce rayuwata yanzu ke ce.


Tere liye hijiya main khud ko ji yuhde diya hai.


Saboda ke nake rayuwa kuma na ba ki kaina da kaina.


Teri wafah ko mujh ko sambhala.


Amincewarki ta ƙarfafa min gwiwa.


Saare ghamon ko dil se dil se nikala.


Kuma duk kan baƙin cikin da ke zuciyata ya fita.


Tujhe paake adoora raha.


Rayuwa ta ba ta cika ba sai da na haɗu da ke.


Mawaƙi Arijit Singh ne wanda ya rera wannan waƙar.


Wannan waƙar dai ta Tum Hi Ho an rera ta ne a fim ɗin Aashiqui 2. Kuma tana daga cikin fitattun waƙoƙin Aashiqui 2. Mithoon shi ne asalin wanda ya rubuta waƙar. Yayinda Arijit Singh shi kuma ya ɗora muryar sa akai wato ya rera waƙar kamar yadda kuke ji.


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin ci-gaba da samun zafafan waƙoƙin Indiya a rubuce har ma da na sauran ƙasashen duniya, tare da fassarar waƙoƙin a ƙarƙashin baitocin su.


Za kuma ku iya aiko mana da rubutattun waƙoƙin ku ko na waƙoƙin da ku fassara kan adireshin sadarwar mu a muryarhausa24@gmail.com.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user