اللّهُمَّ صَيِّـباً نافِـعاً .
Allahumma sayyiban nafi'an.
Addu'a Yayin Da Ruwan Sama Yake Sauka
Hoto: Schultz Soft Water
Ya Allah! Ka sanya shi ya zama ruwa (mamako), mai amfani.
AMFANI Mene ne kalmar ina son ki, idan har ba zan iya yin komai a kanki ba? Mene ne ma'anar cewa ina son ki, idan har farin cikin ki b...