Sunday 6 October 2024

Karanta Addu'a Yayin Da Ruwan Sama Yake Sauka

Tura Wannan Zuwa Ga


اللّهُمَّ صَيِّـباً نافِـعاً .


Allahumma sayyiban nafi'an.


Addu'a Yayin Da Ruwan Sama Yake Sauka
Hoto: Schultz Soft Water

Ya Allah! Ka sanya shi ya zama ruwa (mamako), mai amfani.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user