مُطِرْنَا بِفَضْلِ اللهِ وَرَحْمَتِهِ.
Mutirna bifadlil-lahi warahmatih.
Addu'a Bayan Saukar Ruwan sama
Hoto: Sciencing
An yi mana ruwa saboda falalar Allah da Rahamarsa.
Duniya budurwar wawa, mutuwa tana kan kowa, haka dole za ta biyo ka kodayaushe ko ba ka so ba. Ƙasidar Duniya Budurwar Wawa Ta Sa'eed Ib...