Sunday 20 October 2024

Karanta Addu'o'in Neman Tsayar Da Ruwan Sama

Tura Wannan Zuwa Ga

اَللَّهُمَّ حَوالَيْنَا وَلاَ عَلَيْنَا، اَللَّهُمَّ عَلَى اْلآكَامِ وَالظِّرَابِ، وَبُطُونِ اْلأَوْدِيَةَ، وَمَنَابِتِ الشَّجَرِ.


Allahumma hawalayna wala 'alayna, allahumma 'alal-akami wazzirab, wabutoonil-awdiyah, wamanabitish-shajar.


Daga cikin addu'o'in neman tsayar da ruwan sama
Hoto: Key life homes

Ya Allah! Ka sanya shi ya zuba a kewayenmu ba a kanmu ba. ya Allah! Ka sanya shi a kan jigayi da duwatsu, da cikin rafuka, da wajen saiwoyin itatuwa.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user