Rayuwa gaba-ɗayan ta darasi ce ga mai hankali, haka kuma ilimi ce ga mai tunani da aiki da abin da ya ji ko ya gani, ya san yadda zai tafiyar da shi.
RAYUWA GABA DAYAN TA DARASI CE GA MAI HANKALI
Hoto: Be slick
Marubuci:- M. Kabiru Muhammad
Duniya kuma makaranta ce, wasu sun yi nasara. Wasu kuma akasin ta.
Allah ya sa muna cikin waɗanda za su yi nasara anan duniya da kuma lahira Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum!