Friday, 1 November 2024

Karanta Addu'a Bayan An Gama Cin Abinci

Tura Wannan Zuwa Ga

اَلْحَمْدُ للهِ الَّذِي أَطْعَمَنِي هَذَا وَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلاَ قُوَّةٍ.


Alhamdu lillahil-lazee at'amanee haza warazaqaneehi min ghayri hawlin minnee wala kuwwah.


Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya ciyar da ni wannan (abinci) Ya azurta ni da shi, ba tare da wata dabara ko ƙarfi daga gare ni ba.


Addu'a a bayan an gama cin abinci
Hoto: Deposit photos


الْحَمْدُ ِللهِ حَمْداً كَثِيراً طَيِّباً مُبَارَكاً فِيهِ، غَيْرَ مَكْفِيٍّ وَلاَ مُوَدَّعٍ وَلاَ مُسْتَغْنىً عَنْهُ رَبُّنَا .


Alhamdu lillahi hamdan katheeran tayyiban mubarakan feeh, ghayra makfiyyin wala muwadda'in, wala mustaghnan 'anhu rabbuna.


Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, yabo mai yawa, kyakkyawa, kuma abin sanya albarka a cikinsa, (Allah) wanda ba a ɗauke masa azurta bayinsa, kuma ba a rabuwa da shi (a bar nema daga wurinsa), kuma ba a wadatuwa ga barinsa; shi ne Ubangijinmu.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user