Friday, 8 November 2024

Karanta Addu'a Ga Wanda Ya Shayar Da Mutum Ko Ya Nufi Haka

Tura Wannan Zuwa Ga

اَللَّهُمَّ أَطْعِمْ مَنْ أَطْعَمَنِي، وَاسْقِ مَنْ سَقَانِي.


Allahumma at'im man at'amanee wasqi man sakanee.


Addu'a ga wanda ya shayar da mutum ko ya nufi haka
Hoto: Stock Adobe 

Ya Allah! Ka ciyar da wanda ya ciyar da ni, Ka shayar da wanda ya shayar da ni.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user