Tuesday, 12 November 2024

Karanta Addu'ar Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Buɗa Baki A Gidan Mutane

Tura Wannan Zuwa Ga

أَفْطَرَ عِنْدَكُمْ الصَّائِمُونَ وَأَكَلَ طَعَامَكُمُ اْلأَبْرَارِ، وَصَلَّتْ عَلَيْكُمُ الْمَلاَئِكَةِ.


Aftara 'indakumus-sa-imoon, wa-akala ta'amakumul-abrar, wasallat 'alaykumul-mala-ikah.


Addu'ar Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Buɗa Baki A Gidan Mutane
Hoto: Food network

Fassara


Allah Ya sa masu azumi su yi buɗa baki a wajenku, kuma Allah ya sa nagartattun bayi su ci abincinku, kuma Allah Ya sa Mala'iku su yi muku addu'a.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user