Monday, 18 November 2024

Kowa Kotu Kawai

Tura Wannan Zuwa Ga

Hmm Nigeria kenan, da an yi magana kotu, kowa idan abu ya yi zafi ba zai iya haƙuri ba sai ya ce "Mu haɗu a kotu.".


Kowa Kotu Kawai
Hoto: Chris Ryan/iStock photo

Marubuci:- M. Kabiru Muhammad


Kada na biyewa son zuciya ko kuma abokai masu karancin tunani su kai ka su baro, saboda da yawa daga cikin su suna tare da kai ne domin su cimma manufar su a kanka.


A  ganina duk abin da haƙuri bai bayar da shi ba to tabbas akasin shi ba zai bayar ba.


Idan kai haƙuri komai zai wuce, sannan za ka ga nasara akan haƙurin da ka yi.


Nazari aikin mai hankali.


Allah ya sa mu dace Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user