بارَكَ اللَّهُ لَكَ، وَبَارَكَ عَلَيْكَ، وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ.
Barakal-lahu lak, wabaraka 'alayk, wajama'a baynakuma fee khayr.
Addu'a Ga Wanda Yayi sabon Aure
Hoto: Zurijeta/iStock photo
Allah Ya sanya albarka a gare ka, ya yi maka albarka kuma ya haɗa tsakanin ku da alheri.