أَعُوذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.
A'oothu billahi minash-shaytanir-rajeem.
Addu'a Idan Mutum Ya yi fushi
Hoto: Islam 4 u
Ina neman tsarin Allah daga shaiɗan tsinanne.
FARGABAR FARA SANA'A Tabbas mutane da dama tsoro da fargabar wani abu mara kyau yana hana su fara wani abu muhimmi a rayuwarsu. Wanda su...