بِسْمِ اللهِ اللّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا.
Bismil-lah, allahumma jannibnash-shaytan, wajannibish-shaytana ma razaqtana.
Addu'ar Saduwa Da Iyali
Hoto: Muslim Mamas
Da sunan Allah. Ya Allah! Ka nisantar da Shaiɗan daga gare mu, kuma ka nisantar da Shaiɗan daga abin da Ka azurta mu da shi.