Monday, 2 December 2024

Karanta Addu'ar Wanda Ya yi Atishawa

Tura Wannan Zuwa Ga

الْحَمْـدُ للهِ.


Alhamdu lillah.


Dukkan yabo ya tabbata ga Allah.


Addu'ar Wanda Ya yi Atishawa
Hoto: Live science

Ɗan' uwansa kuma ko wanda yake zaune tare da shi ya ce masa;


يَرْحَمُكَ اللهُ.


Yarhamukal-lah.



Allah Ya ji ƙanka.


Idan ya gaya masa haka, shi kuma ya ce masa:


يَهْدِيكُمُ اللهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ.


Yahdeekumul-lahu wayuslihu balakum.


Allah ya shirye ku, Ya kyautata halinku.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user