Monday, 9 December 2024

Matsala A Rayuwa

Tura Wannan Zuwa Ga

Matuƙar kana raye to kada ka taɓa yanke tsammani, sannan ka yi sani cewa matuƙar kana numfashi to za ka iya tunkarar kowacce matsala da rayuwa ta jefa ka ciki, kuma ka ci nasara a kanta.


Matsala a rayuwa
Hoto: Geediting

Marubuci:- Ibraheem Aleeyu


Ka koyi yin farin ciki a kowanne hali ka tsinci kanka a ciki, idan ba haka ba kuwa ba za ka taɓa yin farin ciki ba, don ba kasafai Ɗan Adam ya ke rabuwa da matsala ba.


Sarewa a rayuwa yana nufin ka ba wa matsalar da ke damun ka ko halin da kake ciki damar cin nasara a kanka.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user