Ke ce wacce na fi so a cikin zuciyata, ba na tare da niyyar yin gogayya da kowacce 'ya mace a duniya idan ba ke ba.
Kalaman Kiran Waya Na Barka Da Asuba
Hoto: peakpx
Marubuci:- Ridwan Khan Adam
Saboda ina tare da burin tana da miki rayuwata tare da gangar jikina da ruhina domin yin amfani da ni wajen cin moriyar rayuwarki ta hanyar faranta rai tare da adalci, da tausayi, da so, da ƙauna.