الْحَمْدُ للهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلاَكَ بِهِ، وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلاً.
Alhamdu lillahil-lazee 'afanee mimmab-talaka bih, wafaddalanee 'ala katheerin mimman khalaqa tafdeela.
Addu'a Idan Aka Ga Wani Wanda Wata Masifa Ta Faɗa Masa
Hoto: Pirani risk
Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya amintar da ni daga abin da Ya jarrabce ka da shi (na masifa), kuma Ya fifita ni a kan da yawa daga cikin waɗanda Ya halicce su fifitawa.