Ibn Umar ya ce; an kasance ana ƙirgawa ga Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a majalisi guda kafin ya tashi, yana cewa sau ɗari.
رَبِّ اغْفِرْ لِي، وَتُبْ عَلَيَّ، إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الغَفُورُ.
Zikiri idan an zauna a wani Majalisi
Hoto: Seekers guidance
Rabbigh-fir lee watub 'alay, innaka antat-tawwabul-ghafoor.
Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, Ka yi tuba a gare ni. Lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai yawan gafara.