Sallama da salama su tabbata ga amintacciya, karamtacciya, ƙasaitacciya, kamilalliya kana kuma ni'imtacciya.
Gajeren Sakon Soyayya Na Neman Amincewar Sabuwar Budurwa
Hoto: Vocal media
Marubuci:- Ridwan Khan Adam
So nake ki yarda ki aminta na shuka ƙwayar soyayyata a filin fadar zuciyarki don babu wuri mafi kyawu fiye da nan.
Ki min tallafi da ruwan kalamanki masu sani nishaɗi. Ina son ki.