Addu'a ga wanda ya ce maka; Allah ya gafarta maka.
وَلَكَ.
Wa laka.
Addu'a Ga Wanda Ya Ce Maka Allah Ya Gafarta Maka
Hoto: Opb
Tare da kai.
Mutum Mai Shiru-shiru ko Introvert mutum ne wanda ya kan fi jin daɗi keɓewa ko zama shi kaɗai ko zama cikin mutanen da ba su wuce biyu zuwa ...